Komai Nisan JifaRadio Program

Komai Nisan Jifa Episode 26

By March 29, 2018 No Comments
Watch Komai Nisan Jifa Episode 26

Mun gode muku da sauraron Komai Nisan Jifa, shiri me kayatarwa.

Ku bi rayuwar Ibrahim, Nana, Maryam, Tanko da Gimbiya yayin da suke kokarin warware matsalolin da ke tunkarar rayuwarsu.

Komai Nisan Jifa shiri ne daga campaign din Get It Together

Download Komai Nisan Jifa Episode 26