INTRO
Eh family planning Ina nufin bada tazaran
Haihuwa
Yakamata ku gane birni da kauye, ku dinga
bada Tazaran haihuwa
VERSE 1
Tazaran haihuwa shi zamu kama
Dan muyi rayuwarmu babu nadama
In muna so mu samu makama
Tazara zamuyi kar muyi to fama
Inkana barci ne mallam ka tashi
Ka bude idanunka kar kayi takaici
Yara clayawa amma ba abunci
Ai yakamata muyi ma kanmu adalci
lyaye ku duba tarbiya da dadi
In kukayi haka ai zaku ji dadi
Kuyi rayuwar ku a cikin nishadi
Yi komai da tsari shine jin dadi
Toh ‘yan uwa ALLAH ya bamu sa’a
Ya bamu ‘ya ‘ya masu yi mana da’a
Mun gode mun gode ya jama’a ALLAH ya bamu sa’a
Mung ode mung ode ya jama’a ALLAH ya bamu sa’a
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokaci yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokachi yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye)
CHORUS
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokaci yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokachi yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye)
VERSE 2
Komai dai ayita da shiri
Family planning is the logic
It is absolutely necessary
Ignorance is a silent killer
Toh tazaran birth is the anthem
Kar a rinka tsallaka rijiya ta baya
In kana sunnah hada da boko
You go enjoy life harda lada
Ha, jiki magayi dai
Kar kajawo ma kanka jangwam
Kabi tazara by step
Kaima sai ka wala haba!!!
Ga dama kabi ta hagu
Haba mallam hau kan tafarki
Jama’a jama’a sai ku duba Common sense ne ai nazari
CHORUS
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokaci yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye
Tazaran iyali shine muke so (Shine mukeso)
Sai mu dinga tunani kafin mu haifo
(kafin mu haifo)
Lokachi yazo yanzun sai mu duba yee
(Mu duba ye)