INTRO
Family planning.. yana nufin bada tazaran haihuwa.
Banda gurne.. Hakan take.
VERSE 1
Yana da kyau tazaran iyali
Kar mu tara ma kanmu
Burin mu mu ajiye iyali
Amma mu ajiye masu abin misali
lya kudin ka iya shagalin ka
Think kaje kai tunani da kanka
Plan ka yi rayuwanka babu ruwanka
Amma kana ta daura nauyi a kanka
‘Yan uwa yakamata mu gane
Musanar dasu wane da wane
Tazaran haihuwa yanada kyau
Kada muce na ‘yan al karya ne
Rayuwa mai kyau (Ai saida shiri)
Tarbiyan yara (Ai saida shiri)
Jin dadi (Ai saida shiri)
To yakamata muyi tazaran iyali
CHORUS
Masu tazan iyali su ke da shiri woo (sukeda shiri woo)
Masu tazaran haihuwa sukeda shiri woo (ai sukeda shiri woo)
Idan ma baku iyaba sai kuzo kuyi koyo (ai sai kuzo kuyi kayo)
Oh na na na na naa Hakane.. Hakane. Hakane.. Hakane.
Sai mu rungume shiri (Sai mu rungume shiri) Tazaran iyali Tazaran iyali
VERSE 2
Tazara shi ke taimako
Kar kuyi mistake tun farko Kar kuyi abinda za’ace “1.(:yyah my brother”
Ranakun ku su haska rayuwa to canza ba dogon labari
kar ayi damn nasani
Ire biki ya taso, zamu shiryo
In tsarin haikuwa yazo, sai kaga mun gudu Muna san dadin rayuwar cure
Tazaran haihuwa zaisa komai yayi dai dai